YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 9 BY maryamatus saadatu
YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 9 BY maryamatus saadatu YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 9 BY maryamatus saadatu Www.bankinhausanovels.com.ng tasaki faranti ya tarwatse har lokacin najilin na cikin meenal safna ta saki wani azazzaban kuka .hawaye kafin wanj yadauke wani ya zubo. meenal tasa hannu ta tunkude najilil tannumfashi sama sama. tadago kai da jajayan idanuwanta ta kallashi. nafada maka bana son irin wanan wasan domin ne bata ka bace nariga nabada zuciyata idan kanason zaman lafiya dani to kafiya harkata. tana fada ta ruga da gudu tayi dakin choice saidai kafin takai ga kofar tasamata mukulli. tajingina da bango tana rusa ihuu .,nuwaira ta matso inda take tare da fadin matar yayana meya faru dake tazame hannunta daga jikinta tare da fadin rabu dani nuwaira yayanki yana neman ya ballomun ruwa. tana fada tajuya tayi bakin tagar. choice tafurta kitaimaka mun ki bude ni na rokeki ba laifi na bane . takuma juyawa ta kwanta zuciyarta ta dinga yi mata susa .mnl takuma yunkura tana jijiga kofar…