YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 15 BY maryamatus saadatu

YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 15 BY maryamatus saadatu
YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 15 BY maryamatus saadatu                Www.bankinhausanovels.com.ng  ……..Sapna ta kece da dariya mara misali..sanan tayi taku 1 2 3 ta dafa .hamra..amma gaskiya kin burgeni .hamra..domin wanan sharadan dakika zubamin…to kisani. nafi karfin kice suhaila tadinga amfani dani.,yarinyar da na haifa.zaki kawo mun kice tayi wasa dani..to wallahi .wanan ba dai ni ba..domin wanan yarinya..ni bata burge ni ba..sai yanzu ma nagane wallahi…      maganar ni kuma kidinga hutawa dani…to wanan lokacin ya huce..dama ke kika.jefani cikin harkar nan to yanzu nafita..yanzu hankali na baya kanki…yana kan autar mata.meenal…. maganar meenl.kuma .nayi mata farin ciki domin bata wanan kasar ma..allah yaraba ta da kaidinki…nidin dai nice…kuma nan gani nan bari…wallahi.nazama kwartuwar uba.wallahi?….shla ta bude baki.haba my hmr tayaya zamu zauna mu samu mudan sha dadi mana kafin gari ya waye…hmr ta numfasa ok mufara ko..shl ta kaima ta damka..tare da cire mata dan kwalanin kanta.tana m…