UNCLE NE CHAPTER 8 BY NIMCYLUV

UNCLE NE CHAPTER 8 BY NIMCYLUV
UNCLE NE CHAPTER 8 BY NIMCYLUV                Www.bankinhausanovels.com.ng  Dariya boka Saƙib yayi kafin ya daki wani ƙoƙo daga cikin ƙoƙonan dake gabansa,nan take photon Jalilerh ya bai yana tana zaune a gaban dressing mirror tana shafa lotion daga ita sai ɗan kuntun towel, Tsora mata ido boka Saƙib da Mubarak Yahya cibo sukai ko wanne da abinda yake saƙawa a ransa,can boka Saƙib ya ƙara dukan ƙoƙon nan take photon ya ɗauke,kana ya ɗago kai ya kalli Mubarak Yahya cibo yace “Wannan tana da muhimmanci a gareka,idan ka sameta ba governor har shugaban ƙasa sai ka zama” Baki ya washe domin nan take ya fahimci wacce yarinya ce domin har abada bazai manta da ita ba,numfasawa yayi cikin hanzari kuma yace “Mene muhimmanci ta a gareni?” Miƙewa boka Saƙib yayi yace “Ba yanzu ba sai nan gama kaɗan zan sanar dakai muhimmanci ta,da kuma abinda za’ai mata,zaka iya tafiya duk sanda na kiraka ranar zan gabatar da ƙudiri na a kanka,kada ka manta da jaririran da kuma idanuwan” Yana faɗin haka ga shige cikin wan…