UNCLE NE CHAPTER 13 KARSHE END BY NIMCYLUV UNCLE NE CHAPTER 13 KARSHE END BY NIMCYLUV Www.bankinhausanovels.com.ng With much surprise Jalal ya dinga kallon bakinta dan sam bai yarda cewa ita ta faɗi wannan maganar ba,gashi taƙi yadda su haɗa ido jinjina kai kawai yayi tare da kwanciya ya lumshe idanunsa yana sauke ajjiyar zuciya lokaci ɗaya yanayinsa ya sauya amma baza ka taɓa gane hakan a fuskarsa ba, bayansa ta tsurawa idanu ganin ko ina na jikinsa gashi nan yay masa ƙawanya tunda take dashi bata taɓa ƙyansa irin na yau ba,bata taɓa ganin kwarjininsa irin na yau ba,haka kuma bata taɓa jin kunyarsa irin na yau ba,tasan cewa idan tace bata son Uncle ɗinta tayi ƙarya,domin tafi kowa sanin wahalar da tasha na danne soyayyarsa wacce kullum take damunta a cikin zuciya,bata da aiki sai kuka da gujewa ganinsa yanzu kuma ta samu dama na kasancewa dashi,ta samu damar da bako wacace zata samu irinta ba,ta samu abinda rai da zcyarta haɗi da gangangar jikinta suke muradi,amma mene yake damunta da zata gaya masa cewa bata s…