TAWA TA SAMENI CHAPTER 9 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

TAWA TA SAMENI CHAPTER 9 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 9 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng  MUN TSAYA  …..tsawa ya daka mata ke shiga hankalinki ni sa’anki ne?uban wa yace da zaki makaranta ki biyo ta nan?me zan miki?karki sa ma_bakinki kwado zaki sha mamaki duk sanda ana min magana kika tsoma baki ya nuna kofa da hannunsa yace see your way,fita a nan ta mike jiki na rawa mama ki daina min fada a gabanta kin manta ita ce matar da kika zaba mani na aura?zata raina ni ne hajiya in kina min haka a gabanta har tana sa baki dan raini,wllh taci albarkacinki ne da sai na mata dukan tsiya,ya cigaba da cewa bata san cewa ni saboda ke ni zan aure ta ba ba wai don tayi mani ba?haj yaya tace tsaya tsaya ba na son cin fuska ka manta ni da uwarta nono daya muka sha? bayan haka ma mimi bata da makusa ubanta balarabe ne ka kuma sani inma ilimi ne akan nema take gashi tana sonka sosai amma kai sai faman goce goce kake yi shi yasa na canza shawara kafin ka tafi sai an sa ranar aurenku,ya dubi haj yace ki dai yi hakiri…