TAWA TA SAMENI CHAPTER 5 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 5 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI TAWA TA SAMENI CHAPTER 5 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA yayan nasu da ke waje ina tsoron ranar da zai dawo,ta dube ni don mi kika ce haka?nace don ina jin yanda suke Ibr shi wai ya cika masifa ga duka sannan nasha jin yanda suke bada lbr irin son da yake ma hajiya yaya,sunce yana son mamarsa kamar ransa don bai hada ta da kowa ba yanda mami take bada Ibr sai kinyi mamaki sosai abin kamar ba gaske ba to kuwa ai kinsan dole ne ya kuma ki duk abunda taki gami da tsanar shi tunda sunce komi tace mashi yayi,don haka ina jin ance yau zai dawo zan hada ya nawa yanawa na kama gabana na koma can gidan kawu na malam,Amira ta dinga man dariya wai na cika shegen tsoro nace wai ke dariya ma nabaki?lallai Amira, tana dariya tace dole ne nai maki Www.bankinhausanovels.com.ng dariya ma naga dai komai son uwar shi sai kin mata abu sannan zata sanar dashi sannan in baki sani ba su maza yawancinsu basu da daukar zance na tsegumi haka wannan sai mata sai ko sakaran namiji…