TAWA TA SAMENI CHAPTER 1 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 1 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI TAWA TA SAMENI CHAPTER 1 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Na mike a hankali ina ninke sallaya ban kai ga ajiyewa ba naji ana sallama,na juya cikin don san in dauki muryar mai sallamar har kin shigo kenan?nace bayan na amsa sallamar ta shigo sanye da kayan makarantar islamiya masu launin farare kar,riga da wando da hijabi. Tace kina kallona ba zaki yi sauri ba sai munyi latti ko?nace ko munyi latti ai yau akwai layi na nufi daki dama nayi wanka sai kawai na dauki kayan makarantana dake goge kan gado nasa,Amira tace su mama basa nanne?nace eh basa nan gashi har jamila ta tafi a lokacin islamiya yayi amma basu dawo ba,na rungume takarduna da Alkurani na na fito falo muka fita na mika ma amira ta rike min littattafaina don zan kulle kofar,natura key din Www.bankinhausanovels.com.ng inda muke sawa in mama zata unguwa ni kuma ban dawo daga makaranta ba sai ta aje min a gun in kuma zan fita tace in aje mata.Amira ta dube ni ta dubi dakin su mami tace ya…