TAKOBIN DAUKAKA CHAPTER 2 BY MANSUR USMAN (SUFI) TAKOBIN DAUKAKA CHAPTER 2 BY MANSUR USMAN (SUFI) Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA Sau tari manyan sarakunan duniya kan kaiwa lasmirat HARIN BAZATO domin mamaye Kasar ta kuma su mallaketa a matsayin matar aure amma sai abu yaCi tira, domin duk sa‘adda aka gwabza yaki sai dai Www.bankinhausanovels.com.ng sarakunan suyi asarar dakarun yaki da dukiya mai tarin yawa bisa dole . suka janye aniyar su Lokacin da sarauniya lasmirat ta fara Kwadaituwa da son da namiji sai ta gudanar da bincike bisa halarar tsafin ta domin taga irin namijin da ya dace ta aura _ Abinda binciken ya tabbatar mata shine mijin da zata aura . Shi ne wanda yafi kowa talauci a duniya’ . . Binciken yakara tabbatar mata da cewa matsawar ta auri wani da namiji ba shi har ta tara aura ba tofa zata rasa komai nata da ta mallaka a duniya, ‘Sa’adda sarauniya lasmirat taga wannan al’amari a cikin halarar tsafin ta sai ta cika da matukar bakin ciki . marar musaltuwa ; Taya za‘ayi ace sarauniya kamar ni ace na auri wanda yaf…