RUBUTACCIYA BOOK 4 CHAPTER 8 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO

RUBUTACCIYA BOOK 4 CHAPTER 8 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
RUBUTACCIYA BOOK 4  CHAPTER 8 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO                 Www.bankinhausanovels.com.ng  MUN TSAYA  Murmushi ya sakar mata, ya mika mata hannu ta rike suka sauko. A baki ya dinga bata naman tana ci ta • ture hannunsa tana kaiwa bakinsa, wai dole sai shima yaci. Haka suka Gama yaje ya wanko hannunsa ya sake yin brush ya daga ta cak sai bandaki ya wanke mata baki suka dawo kan gado. A hankali ya rada mata, “Baby wani kamshi nakejia jikin ki maisa kasala a ina  kika samu. Yummah ko?” Yana maganar tare da zuge mata zif din rigar wanda gabansa dogon zif ne. Hannunsa ta rike tan girgiza kai. Wutar dakin ya kashe gaba daya. Zakiyya ta nemi ta kurma ihu, cikin ikon Allah ta toshe bakinta. Mamaki ya kashe ta, dama haka Sultan ya iya soyayya yake kin yi mata Ta gigice iya gigicewa kamar za ta yi hauka haka take ji. Ta ci alwashin bai isa ya aikata wani abu da Nasreen a wannan daren ba, don haka ta ZAMU TASHI  yi falo, ta kurma wani irin ihu, wanda ya shiga har cikin kunnen Nasreen…