RUBUTACCIYA BOOK 4 CHAPTER 5 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO

RUBUTACCIYA BOOK 4 CHAPTER 5 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
RUBUTACCIYA BOOK 4  CHAPTER 5 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO  Www.bankinhausanovels.com.ng  MUN TSAYA  Sultan ya tsaya a tsaye bayan ba su girma da ya yi ya fara magana cikin bacin rai, “Ku yi hakuri na kira wannan tattaunawan ne saboda in gaya maku abinda ke faruwa a tsakanina da Oga.”  Www.bankinhausanovels.com.ng Sultan ya kwashe komai ya gaya masu, ya Kara da cewa, “Kai ba ka isa ka hada baki da wasu a nemi rayuwata ba, baka isa ka sani inci hanci dole ba, idan kai za ka iya amsar kudi a kan rayukan ‘ya’yanmu da suke cikin matsala, ni . ba zan iya ba. Na kuma gaya maka a baya ba siyan kwalina na yi ba, a’a da  Karfina.na  shiga ‘ aikin.” Ya juya wajen babbansu ya sara masa ya ce, “Sir! Barin wadannan a cikin Kasa tare da kakin mu a jikin su tamkar Kara ruguza Kasar ce. Bayan Sultan ya gama jawabinsa ya zauna, a nan take aka yi ta tattaunawa cikin natsuwa babu wani kace nace aka ce a rufe shi, a cire masa kakin jikinsa, har sai an kammala bincike.” Sultan ya dawo gida cike da farin cik…