RUBUTACCIYA BOOK 4 CHAPTER 11 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO

RUBUTACCIYA BOOK 4 CHAPTER 11 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
RUBUTACCIYA BOOK 4  CHAPTER 11 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO         Www.bankinhausanovels.com.ng  MUN TSAYA  sai ki jira haihuwar Hafsaat, domin babu mai zubar da cikin nan. Nasreen da dan uwanta sun sha gori, ashe ke ce kike dauke da abin gorin. Kin wulakanta ‘ya’yanki ba tare da wani daga cikin mu ya tayaki ba. Kin jima kina neman ubansu, to ga uban su nan a gabanki. Malam Mu’azzam ka _bani mamaki. Ban taba tunanin hakan ba, anan har da kai ake haduwa ana zagin mazinaci, a maimakon addu’a da fatan Allah ya shirya. Kun “tsani wadanda suka tuba suka koma addininku, amma baku tsani wanda ya keta haddin wacce ba addininku daya ba. Duniyar nan ina za ki damu? Yau wacce irin rayuwa muke ciki ne? Sultan da ke jin bakin ciki yana cinsa ya duKar da kai yana magana, “Babu yadda ban yi da Umma ba, akan su Nasreen amma taKi saurarena. Akan ‘ya’yanta ta wargaza gidan, ta ce ba zamu zauna lafiya ba. Bansan su Nasreen jinina bane, na damu sai an taimaka masu. Umma kullum maganganun da kike fada …