RUBUTACCIYA BOOK 3 CHAPTER 12 KARSHE END BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN
BORNO
RUBUTACCIYA BOOK 3 CHAPTER 12 KARSHE END BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN
BORNO RUBUTACCIYA BOOK 3 CHAPTER 12 KARSHE END BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA Abba Zaria zan je akwai shagon da zanje a Zaria din, wai shagon Jafar, zan yi wa Nasreen siyayya.” Abba ya saki fara’a, “Sai ka hada da Zakiyya.” Www.bankinhausanovels.com.ng Gabansa ya fadi ras! Jin an ambaci sunan Zakiyya, sosa kansa ya yi ya ce, “Eh amma ba zan karbar masu iri daya ba, ko kuma ita Zakiyya tunda tasan wurare sai inbata kudinta ta siyo nata, itama Nasreen din irin wanda take so zan siyo mata.” Abba ya jijjiga kai alamun ya fahimta. Sultan ya mike ya shiga gun Mairo yana kallon Kofar mahaifiyarsa a rufe, ya girgiza kai. A daki ya sami Mairo ya gaidata sannan ya ciro kudi masu yawa ya mika mata Da Kyar ta Www.bankinhausanovels.com.ng karba, ya fito ya tasa Naufal suka tafi Zaria tare. Www.bankinhausanovels.com.ng A cikin mota Naufal yake bashi labarin yadda Abba yake kasancewa a cikin damuwa. Sultan ya dafa kafadarsa, ““Kada ka damu insha All…