RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 1 BY Fateeyzah mbs✍️

RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 1 BY Fateeyzah mbs✍️
RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 1 BY Fateeyzah mbs✍️               Www.bankinhausanovels.com.ng  *ALHERI WRITERS ASSO.*            *A.W.A*  https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/ https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu  *_RAYUWAR CAMPUS_*   _(rayuwar  ‘yanci)_   *_Na Fateeyzah mbs✍️_* Fzahmbs.blogspot.com  *_Fateezah@watpad_*  _*Marubuciyar*_?  *_Gidan nagoggo_*   *_Doctor zahrah_*  *_Yakin mata(Aure)_*   *_Kuda wurin kwadayi_*  _____________________________________ * ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ * *Page 01* Security light din daya haska wurin ya bani damar ganin abunda ke wanzuwa , duk girman filin dake bakin girls hostel din nan cike yake taf da motoci na alfarma, wanda zakayi tunanin dinner party ake awurin saboda yanda mata keta fashion parade a wurin, ko wacce ka ganta taci kwalliya sai kace zata red carpet, kallon agogon wayata nayi na ga karfe sha daya na dare, wanda a wannan lokacin ya kamata ko wacce macen kirki da tasan darajar kanta tana dakinta, amma sabanin nan da zaka dauk…