NA SHIGA ALJANNAH BOOK 4 CHAPTER 6 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI

NA SHIGA ALJANNAH BOOK 4 CHAPTER 6 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 4 CHAPTER 6 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI Www.bankinhausanovels.com.ng  MUN TSAYA  Salma na kuka tace, “*Amma a gabanta naci alwashi na rantse fa Anti, zata dauke ni mai kuri.. Sa’a ta tare ta a fusace,“To dan kar ta dauke ki mai kuri, sai ki saka zare tsakaninki da dandaba ki janyo ya farde miki – ciki a gabanta, ko kuma maganar ta zo kunne Alhaji ya zo har gidan ya ci mutuncinki a gabanta ya kuma goyi bayan a gina mata kitchen din…Kawai sai Salma ta sake rafshewa da kuka.  Salma na ji tana gani Salmanu ya zo aka ginawa Husna kitchen da sabon kwanon rufi, aka yi ‘mata kantoci, bai bar gidan ba sai dab da magariba a gaban idonsa Husna ta shirya kitchen dinta sannan , yayi mata sallama ya tafi. Amma: kafin fitarsa sai da ya yar wa Salma magana a tsakar gida, ‘Idan mutum ya isa’ mai hukunci ina jiran . sarKar da zata daure ni ta kai Bamuda triangle ta jefa ni a hadiye” ************* Washe gari da safe Salmanu ya kira Husna a sigar bokanta,Yau mijinki zai dawo” ZAMU TASHI  Y…