NA SHIGA ALJANNAH BOOK 4 CHAPTER 3 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI

NA SHIGA ALJANNAH BOOK 4 CHAPTER 3 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 4 CHAPTER 3 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI Www.bankinhausanovels.com.ng  MUN TSAYA na fahimce ki, so kike ki ga shi ya dakeni tunda dai kin san ai daga baKar magana sai duka ya rage…” Yana dab da ficcwa ta daga murya, “Au ni shi nc ka gasa min baKar maganar?”, Bai sake cc mata komai ba ya fice. Ita kuma bata yi Kasa a gwiwa ba ta janyo waya ta shiga kiran Salma.  SKECKKEKEKERKER .   Tun daga wa’azin tsakar dare da Adamu yayi wa Salma ta zama cikin rashin sukuni da tashin ‘ hankali, ta dai zaro jikakken goronta na fitsari ta ~ shaya a rana, zuciyarta cikin Kila wa Kalancin yin @ maganin ko barinsa, duk da dai son Adamu ya cigaba da ninKaya a doron zuciyarta yana ta shardanta mata abubuwa marasa dadi da zata dinga gamuwa da su. matuKar a zamanta da Adamu ta guji ‘sthirin. bokanta. Ba ta yaudari kanta ba tana da tabbacin wa’azin Adamu ba zai hana shi Ketare dokar Allah shi ya ci zalinta ba. Tun tum ta san Adamu malami ne mai kai kuka ga Allah, amma Karfin imaninsa bai kai m…