NA SHIGA ALJANNAH BOOK 4 CHAPTER 2 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 4 CHAPTER 2 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI NA SHIGA ALJANNAH BOOK 4 CHAPTER 2 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA “Kayan lefen da za’a kai wa Husna, shin ke zamu bawa kudin ki siyo ko kuma shawartar Alhaji zamu yi? Mun so zuwa mu siyo sai muka ga in mukayi hakan Kila ba zaku ji dadi ba”Hajiya na bayewa tana matsar hawaye na dalilin rashin sanin inda suka samo kudin, ta amsa Masa, gara da kuka yi azancin kawowaba ni banida matsala, amma su Sa,a Kila ransu ba zai so. ba, alhalin Kan harkokinmu, saita ga kamar dalilin _ Salma ake baya da ita”tunda dai ta ambaci Sa’a daga Adamu_ har * Salmanu suka Kule, don haka cikinsu babu wanda ya – ’ sake tankawa kan maganar lefen har suka yi sallama da ita suka tafi gidan Alhaji… . A hanya Www.bankinhausanovels.com.ng Salmanu yake cewa,“Adamu akwai yiwuwar fa mu fasa bayar ‘da_ kudin nan, in dai akwai Sa’a cikin manunar nan to ni kam hankalina bai kwanta ba” Adamu yayi shiru yana nazari, shi ma dai ya _tsani Sa’a Kila fiye da yadda Salmanun ya tsaneta, …