NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 11 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 11 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 11 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA bayan sun barbade da garin lalle kadan. Hannun jimmai na bari ta janyo Koko, da taga yawan kunun gashi da zafi sai da gabanta ya fadi, ba tare da ta iya daga ido ta dubi boka Salmanu ba tace, . “Duka zan shanye MAlman?” Ya amsa mata, Duka zaki shanye”.Nan ta. daga kai ta fara sha ba ji babu gani, da farko Www.bankinhausanovels.com.ng dandanonsa da zaKinsa ya dada ta da Kasa, amma kafin ta gama shanyewa sai da ta ji babu bala’in da ya fi wannan a duniya, ta dinga jin kamar zata amayo da zuciyarta wadda yawan kunun ya danne, amma dai haka ta daure ba ta bayyana komai sai yamutse fuska. Tana ta faman numfarfashi ta ajiye Koko – tana cewa, . . _ “‘Malam na shanye”Salmanu kamar ya fashe da Www.bankinhausanovels.com.ng dariya saboda gaba daya ta fita daga kamanninta, sai uban gumi take hadawa. Ya dube ta ya Kara yin fuska yana nuna mata KoKon kunun aya da aka barbade shi da…