MOON CHAPTER 1 BY NIMCYLUV

MOON CHAPTER 1 BY NIMCYLUV
MOON CHAPTER 1 BY NIMCYLUV                  Www.bankinhausanovels.com.ng  * _Allahamdulillah ina gdy da Allah subhanahu wata’ala Rubutun littafi kamar kwanakin rayuwa ne,abinda zai faru da mutum yau daban,abinda zai faru da mutum gobe daban,haka nan kuma babu wanda yasan abinda zai faru da mutum jibi,labarin littafin haka yake,abu ɗaya marubuci ya sani tsara labari daga farko zuwa ƙarshe,rubutawa kawai ya rage masa, littafin *HUMAN TRAFFICKING* ina cikin typing littafi  na Uncle ne labarinsa HUMAN TRAFFICKING yazo min,bansan yaya ne zan faɗa maku ba,amma HUMAN TRAFFICKING yana ɗauke da manyan ƙalubale masu hargitsa tunanin mutum kuma wanda suke faruwa cikin al’umma, wasu na tunanin kamar an daina SAFARAR MATA NE a’a har gobe a nayi kawai sallon yadda suke abunne ya sauya,ban fara rubutawa ba sai da gama searching akan yadda akai SAFARAR da manyan DRUGS da ake amfani dasu,da kuma mutanan da suke siyan wanda akai SAFARAR tasun,da kuma keɓantaccen guru da aka ware domin su,zan iya cewa Wan…