ZUMUNTAR KENAN BOOK 4 CHAPTER 8 by Sumayyah Abdul-kadir
ZUMUNTAR KENAN BOOK 4 CHAPTER 8 by Sumayyah Abdul-kadir
ZUMUNTAR KENAN BOOK 4 CHAPTER 8 by Sumayyah Abdul-kadir Www.bankinhausanovels.com.ng Wankan da nake ninkaya ina yi cikin kwami yau (unexpressable) ne. Wani irin wanka (slow-slow) da ban taba yin irinsa a rayuwata ba. Fatar jikina ta wanku har santsi take da silki tamkar mai canza launin fata… “Kazo ga jikin nan FA’EEZ, zan baka abinka, ba na yawon dandi bane naka ne, mallakinka ne, a yau sai yadda kayi dashi… Nayi kuskure Yaya Fa’iz, kuskuren da nayi farin cikin amsar shi tun a duniya na kuma yi dammarar gyara shi tun a duniya kafin Mahalicci ya tambaye ni shi”. Karar wayata ne ya katse min sambatun da nake yi, na mika hannu na daga. Mama ce. “Yaya magungunan da na aiko miki dasu dazun Fa’izah? Kin shanye ko?” Cikin jin kunya irin wanda bai taba faruwa tsakaninmu ba, na ce. “A’ah!”. “Dalili?” Ta tambaya. “Aiki nake tun safe Mama, su Walida sunce yau Yaya zai dawo”. Wata matsananciyar kunya tazo ta lullube ni, na kuma kasa fadin wane yayan? Tunda yayun namu yawa gare su. Tayi mur…