ZUMUNTAR KENAN BOOK 3 CHAPTER 11 by Sumayyah Abdul-kadir
ZUMUNTAR KENAN BOOK 3 CHAPTER 11 by Sumayyah Abdul-kadir
ZUMUNTAR KENAN BOOK 3 CHAPTER 11 by Sumayyah Abdul-kadir Www.bankinhausanovels.com.ng ba, baki kuma ci nasarar kiyayyarki ba. Kamar yadda bakin cikina ba zai kyale zuciyarki ta samu sassauci ba don kuwa ni ba sakinki zanyi ba…”. A yayin da ya zura min kotar wukar cikin hannuna, nayi maza na yi baya da hannuna na kwalla kara tun karfina. Ihun da ake kira kunu a makota babu wanda yasan ina yi. Ihu nake ina karawa ko Allah Zai kawo wani giftawa yaji ya kawo min dauki. Sai dai ga dukkan alamu ihu na ya tsaya ne cikin motar kadai ko ta taga baya fita. Ya ce (in subdued) wato cikin raunin murya. “Ki yiwa Allah ki aikata abinda na umarce ki, sai ki jani ki tura cikin kogin nan. Babu wanda zai ganki, wukar ma ki jefata cikin ruwan. In yaso ki samu wani ki roke shi ga kudi zan bar miki ya tuka ki zawa Kaduna ko Giwa tunda baban ABU yasan tare muka fita…”. Na girgiza kai da sauri, “Ko da nake kinka babu yadda za’ayi in kashe ka da hannuna tunda ba ni nayi maka ran ba. Sai dai na …