YARINYA NUR DA SARKIN ALJANU SHAM'UNA CHAPTER 24 BY HARUNA USMAN

YARINYA NUR DA SARKIN ALJANU SHAM'UNA CHAPTER 24 BY HARUNA USMAN
YARINYA NUR DA SARKIN ALJANU SHAM’UNA CHAPTER  24 BY HARUNA USMAN                    Www.bankinhausanovels.com.ng  MUN TSAYA  . A wadancan shekaru na farkon hada tsafin, ni da Kaina na rika zuwa dajin da makaman suke ina tsaron rijiyar, amma da na ga alamar babu komai sai na , daina zuwa, don akwai wahala ko da a mafarki wani mahaluki ya taba sanin irin sarkakiyar matakin da za – a taka wurin.halaka mu, shi,ya sa na ce babu shakka ; wani ya munafunce mu ya fita da wancan bakin littafi.A gaggauce tsohuwa Bakayalu ta nufi dakinta cikin taskar da take ajiye kayayyakinta mafi muhimmanci ta. bankada .inda-:ta ajiye littafin sai kuwa ta gan shi ‘kamar ba,a;taba.motsa shi daga, wurin ba, saboda – haka sai ta dauko shi.ta fito ta sami Sarkin aljanu Sham ‘una a inda ta bar,shi tun dazu a durKushe. Ta . Nuna tare da ce masa, “Ashe.muna neman tayar da hankalinmu, bakin littafi dai yana nan a inda na bar shi, kuma ina zaton babu wanda ya taba shi. Sai ta gabatar da waniirin sihiri, ai nan take sai ga ta…