WA NAKE SO CHAPTER 26

WA NAKE SO CHAPTER 26
WA NAKE SO CHAPTER 26               Www.bankinhausanovels.com.ng  Abin da yasa yaji Yana son tafiya gida shine da zarar ya kwanta bai da aikin yi sai mafarkin Fateema. Gaba daya bai da sukuni ya zama Duk sai a hankali damuwa tai Masa yawa. Wanda daga haka ta tayar Masa da ciwon sa kwaf daya tai masa ta kwantar dashi Anwar ne ke ta Kai komo Akan sa Wanda Anwar ganin jikin nasa yai tsanani yasa ya same shi yace “Fu’ad ya kamata iyayen ka su San a halin da kake!” “Nima nayi wannan tunanin kada na mutu ba tare da wani nawa ba.” “A da in nace ka ban address din ka kana ki Amman Dan Allah yanzu ka bani address din ka!” “Zan baka Anwar Amman Ina son in kaje ka daukon Hajiya ta kawai!” “Kada ka damu Amman tayaya Zan tafi na barka anan.” Tari yayi yace “Haba Anwar kada ka damu kasan Yan uwan mu Suma suna tsaye akai na. Ga Nura da Abdul Nan duk suna kula Dani kaje ka kawon Hajiya!” “Shikenan bani address!” Nan ya bashi. Hakan yaje yai booking flight inda washe gari zai tashi. Hakan ya tafi ya bar Husnah da…