WA NAKE SO CHAPTER 25

WA NAKE SO CHAPTER 25
WA NAKE SO CHAPTER 25               Www.bankinhausanovels.com.ng  Hannu ta daura akan cikin ta,  ta dago tana fadin “Yaya da gaske ciki ne dani?”+ Kai ya gyada mata. Hawaye ne ya zubo a idon ta na daya na farin ciki itama zata zama uwa, na biyu zata haifawa Fauwaz Baby, na uku na tinawa da Fu’ad. Yau inda Fu’ad ne ya zai ji. Dan Bata San shi da Fauwaz Wanda yafi son Ya’ya ba. Kuma kila wannan rabon shi ya raba ta da Fu’ad. Dago ta Fauwaz yayi yace “Ki daina kukan Nan.” Shesheka ta fara. Yace “Baby menene ko akwai wani abun?” “Yaya Nima Zan cika maka buri na Haifa maka Baby.” “Allah ya rabaku lafiya Allah yai miki albarka.” “Amin Amin! Yaya nah.” Yai kissing lips din ta. Daga Nan suka wuce gida. Daren ranar kwana sukai suna Shan soyayyar. Wanda Fateema har tsoro Fauwaz ya dinga bata. Yadda yake Mata kamar bai taba sanin ta ba. Sunbatu da kuka gashi kamar zai maida ta cikin. Har goshin asuba suna Abu daya sai da yaga ta galabaita ya sarara mata ai kuwa ko Alwala batai ba bare wanka Bacci ya dauke t…