WA NAKE SO CHAPTER 24

WA NAKE SO CHAPTER 24
WA NAKE SO CHAPTER 24              Www.bankinhausanovels.com.ng  Yana shiga yaji gidan shiru kamar ba kowa. Falo ya shiga nan ma tsit ba kowa. Dakin ta ya nufa yana bude kofa ya hango ta kwance a tsakiyar gado ta rumgume pillow tana baccin ta hankali kwance. Karasawa yayi ya zare pillow ya shige jikin ta yana jin ta har da kara shigewa jikin sa. Hannun sa ya zura a cikin Kan ta ya farai mata tafiyar tsutsa. A hankali ta fara bude ido ta sauke akan Fauwaz. Ido ta bude gaba daya tana kallon sa. Yace “Eh ke baccin kima kike yi cikin kwanciyyar hankali ko?” Ta mike tana fadin “Kai Yaya!”+ Ya janyo ta jikin sa tace “Ya hanya. Ashe kana tafe ai baka fada min ba.” “Dan ki hanani zuwa.” “Kai Yaya ai na daina.” Ya fara kissing wuyan ta yana shakar kamshin ta dake hargitsa masa tunani. Take ya saukar mata da kasala da wata muguwar sha’awar ta. Nan suka zube akan gadon suna romancing junan su. Daga nan suka hau faran tawa junan su. Sai da suka shafe lokaci mai tsayi sannan suka wuce sukai wanka. Ya tafi…