WA NAKE SO CHAPTER 23
WA NAKE SO CHAPTER 23 Www.bankinhausanovels.com.ng Tinda Fauwaz ya tafi sai ta fara jin ba dadi. Dan ma da aiki dan ranar yini sukai waya da juna su. Tinda bata fara ganin marasa lafiya ba.+ Karfe biyar ta koma gida mai aiki tai mata komai tayi girkin ta. wanka tayo ta fito ta saka kaya marasa nauyi. Kitchen ta shiga Abinda zata dafa ta dan daura kan magariba ta gama. San da tayi magariba bata tashi a wajen ba zama tayi tai addu’a. Har akai isha’i tana kan sallaya tana addu’o’in ta sai da ta idar taje taci abinci zama tayi falo tana dan kallo tana research a system din ta. Wayar ta ce tayi kara ta dauka tana sakin murmushi ta kai kunnen ta. Sallama tayi ya lumshe ido yana fadin “Baki bacci ba?” “Ina aiki tukkuna.” “Uhmm ya aikin?” “Alhamdulillah!” “Kin dawo lpy?” “Lafiya.” “Ba dai mafsala ko?” “Babu Yaya.” “Good.” “Yasu Annur da Mami da sister?” “Duk suna lafiya lou!” “Masha Allah!” “Dare fa yayi kije ki kwanta Baby!” “Yaya goma da rabi fa.” “Karfe nawa muke kwanciyya.” “Y…