WA NAKE SO CHAPTER 19
WA NAKE SO CHAPTER 19 Www.bankinhausanovels.com.ng Maganar ta, ta katse yin tozali da tayi dashi zaune akan two sitter wata baturiyya zaune kusa da shi ga wani Baby akan cinyar sa mai kama dashi sak.+ Gaban ta ne ya fadi take ta saki jakar hannun ta da wayar hannun tata saka hannu tana mutsa idanun ta ai kuwa da gaske shi take gani. Cikin rawar murya ta nunashi da hannu tace “Yaa Fauwaz..” Sai ta karasa ta dauki Babyn hannun sa tana fadin “So cute! You look alike.” Kasa magana Yaa Fauwaz yayi ita kuwa daga haka tayi cikin dakin ta. Zaunar da yaron tayi tace “Ya sunan ka boy?” Shiru yayi tace “What your name Boy?” “Annur!” “Nice name Boy.” Ta mike ta dauko masa chocolate da da ice cream tace “Take it let me take my bath!” “Thank you!” Ta mike ta shiga cire kayan ta bayan ta gama sannan ta shiga bandaki. Wanka tayi ta fito ta same shi yana ta shan ice cream din sa. Mai ta shafa ta saka farar doguwar riga marar nauyi ta saka karamin hijab iya wuyan ta. Ta dauki Yaron suka koma falon ta. Zama tayi tana …