WA NAKE SO CHAPTER 13
WA NAKE SO CHAPTER 13 Su Mamah na zaune a falo PA ya shigo dakin. Yana ganin Mamah ya zube a kasa yana fadin “Barka da Yamma Hajiya.” “Yauwah!” “Kun iso Lafiya?” “Alhamdulillah!” “Daman Martaba ne yace azo da likitoci” “Maryama jeki fada masa” Mikewa tayi ta hau sama. Xaune ta same shi yana tofawa Aliyu addu’a shiga tayi da sallama. Ya amsa tace “Abba Doctors din ne suka zo!” “Ok shigo dasu!” Ta juya ta fita da sauri. Tana zuwa ta fda musu nan tai musu jagora. Suna shiga PA ya zube a kasa yana gaida Abba ya amsa sannan suma.suka gaishe su. Gafon ya nuna masu yace “Ku duba min shi ban san me yake damun sa ba.” Duk suka rufa kansa kowa na aikin sa akan abinda ya kware sun kwashe awa daya akan sa sannan suka dago suna rubuce rubuce sannan suka koma. Wasu na masa tambayoyi wasu na masa gwaji a haka suka kara kwashe wani lokacin sannan suka dago. Kiran sallah da suka ji ana yi yasa suka ce “Let pray first Sir!” Abba ya gyada kai suka fita. Mikewa yayi ya daga Aliyu sannan suka shiga bayi. Ruwan alwala ya …