RUBUTACCIYA BOOK 3 CHAPTER 4 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO

RUBUTACCIYA BOOK 3 CHAPTER 4 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
RUBUTACCIYA  BOOK 3   CHAPTER 4 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO                      Www.bankinhausanovels.com.ng  MUN TSAYA  Nusreen taci gaba da cewa, “Kishiya ba ita bace mafita kayi tunani da kyau.”  Www.bankinhausanovels.com.ng Sultan ya karaso gabanta yana_ son Nasreen fiye da tunanin mutum, “Nasreen ki bar wannan maganar na rufe ta. Ya aka yi kika zo nan?” Ajiyar zuciya ya Kwace masa.  Mai aiki ta saita ni har inda kaKake. Su Umma suna ciki suna cin abincin da dan sanda ya kawo. Yanzu kana ganin haka zamu zauna ana siya mana abinci? Ni ba idanu gareni ba bare in shiga kitchen.” Sultan ya ce, “Wallahi ni kaina abinda ke damuna kenan. Yanzu ya zaa yi?” _ Sai da ta jingina da bango kafin ta ce, “Ina ganin a shawara, ka sanya a nemo mana mai aiki wacce ta Kwarai a iya ayyukan abinci sai mu mayar da ita mai girkinmu. Amma ya ka gani?”  Www.bankinhausanovels.com.ng Sai da ya lakaci hancinta sannan ya ce, *‘Abinda kika ce shi za a yi. Wannan ma shawara  ce mai kyau. Yanzu kin gane dalilin da yasa…