RUBUTACCIYA BOOK 3 CHAPTER 2 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
RUBUTACCIYA BOOK 3 CHAPTER 2 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
RUBUTACCIYA BOOK 3 CHAPTER 2 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA Ta kasa magana sai mayar da ajiyar zuciya take yi a Kagauce. Ya rasa wani irin Kamshi ne haka yake ratsa shi a jikin Nasreen, Kamshin, akwai sanyi da kwantar da hankalin duk wanda ya shaka. Ga shi abin burgewa wanda yake nesa bai isa ya ji ‘ Kamshin ba, sai ka matso kusa da ita sosai, “Babyna Kamshin nan wai a ina aka samo shi ne? Yana gigita ni da yawa, a gaya min nawa ne kudin turaren sai inbada a siya da yawa kada ya Kare.” Ita kanta bata san lokacin da take bashi amsa ba, domin kuwa ta fita hayyacinta, “Dee ba turare bane, humra cé irin ta Maidugurin nan. Ko ya Kare ya riga ya kama jikina ba zai daina Kamshin ba…” Ba ta kai ga ajiye numfashi ba, ya sake biyo mata da hanyar da maganar ma ta gagareta, sai ajiyar zuciyar Www.bankinhausanovels.com.ng A can dakin kuwa Hajiya Ladidi ta dubi Umma ta ce, “Kin gani ko? Karamar alhaki tana neman ta tsole mana idanu Daman Mans…