RUBUTACCIYA BOOK 2 CHAPTER 9 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
RUBUTACCIYA BOOK 2 CHAPTER 9 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
RUBUTACCIYA BOOK 2 CHAPTER 9 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA Sultan yana nan zaune yana kallonta. Farin ciki ya tsirga masa. Yumnah ta gaya masa babu wata matsala mai girma, amma abin mamaki sai yanzu Nasreen ta farka. Hannunta da taji a hannun mutum yasa ta yl shiru. Ta dora tunaninta akan abinda ya faru kamar cikin Mafarki. Ko mutuwa ta yi ta dawo, inhar Sultan zai zauna a wun kawai ya tashi sai ta gane, bare kuma ace wai yana kusa da inda take. Ta gigice da yawa, sai kama hannunsa da tayi, “De… Don Allah Dee kayi min magana. Kana kusa da ni kai ne, hannunka ne. Dama dama zan sake jinka a kusa da ni? Deee..” Www.bankinhausanovels.com.ng Cike da nishadi, ya sa dayan hannunsa ya lakaci hancinta, “Deee… Ga Dee a kusa da Nasreen dinsa. Bana son kuka, baki da lafiya ki koma ki kwanta kin ji?” . Babu abu daya da ta iya aikatawa a cikin abinda ya ambata mata. Sai sake jawo Www.bankinhausanovels.com.ng shi ta yi ta kwantar da kanta…