RUBUTACCIYA BOOK 2 CHAPTER 6 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
RUBUTACCIYA BOOK 2 CHAPTER 6 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
RUBUTACCIYA BOOK 2 CHAPTER 6 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA Hajiya Ladidi da Hajiya Salma sun shirya zuwa don haka ta ce ta kwantar da hankalinta tana nan zuwa. Kwanaki biyu a tsakani Umma suka iso cikin shigar alfarma. Kallo daya za ka yi masu kasan naira ta yi kuka a wurin su. A Www.bankinhausanovels.com.ng Kalla idan ka tsaya duba nairorin da ke jikinsu za ka iya Kiyasta dubu dari biyar zuwa sama. Zakiyya ta fito da gudu daga ita sai rigar barci, a lokacin Sultan yana amsa waya, ya dubi su Umma ya Karaso gabansu. Ganin Zakiyya yasa ya bi shigarta da kallo cikin tsananin bacin rai. Yana kallon yadda ‘yan sandansa suke kawar da kai. Irin kallon da yake mata yasa Umma da Hajiya Ladidi suka dubeta, ita kanta Umman ta ji babu dadi, domin ita ta tsani rashin tarbiyya irin wannan. Babu wanda ya yi magana har suka shiga ciki a tsakiyar falo Umma ta fara magana, “Ke Zakiyya wani irin rashin hankali ne wannan? Me zan gani? Haka kike…