RUBUTACCIYA BOOK 2 CHAPTER 5 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
RUBUTACCIYA BOOK 2 CHAPTER 5 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
RUBUTACCIYA BOOK 2 CHAPTER 5 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA Hannunsa yasa ya dawo da ita baya, yana Kokann banKadeta, Tana son yin ihu babu dama haka kuma karfinta ya soma Www.bankinhausanovels.com.ng Karewa. Mutumin da ke kwance akanta yaji anbuga masa wata sanda, mai girma da kauri. Da Karfi ya rike kansa sannan ya dago yana mazurai. Nawfal ya zaro dukkan idanunsa, “Mansur! Kai ne? Kai da ka yi tafiya yaushe ka dawo har kake KoKarin kashe Nasreen? Innalillahi wa inna ilaihirraji un. Nasreen Mansur ne yazo yake son nakasa maki rayuwa. Ai na gaya maki mutumin nan baya sonki amma kika nuna min Karya nake yi. Ga shi ai shi yake baki wahalar nan.” Nasreen ta shafi goshinta da yake mata radadi, “Nawfal ai Mansur baya garin nan ya akayi ya dawo? Mansur baka sona ka fitar da ni daga wannan gidan Wallahi na gaji.” Mansur ya dan shafi kansa. “Kin gane ko? Kawai ina can ne aka yi min waya wai kuna son ku gudu ku bar gidan nan, ni kuma ” d…