RUBUTACCIYA BOOK 2 CHAPTER 3 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO

RUBUTACCIYA BOOK 2 CHAPTER 3 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
RUBUTACCIYA  BOOK 2   CHAPTER 3 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO Www.bankinhausanovels.com.ng  A JIYA MUN TSAY A  Dan sanda yana sa Shugaban ‘yan daba ya yi bayanin da kudi  www.bankinhausanovels.com.ng  basu isa su sa shi ba. Muna da abin da za mu jona masu suyi bayani ko basu yi ninya ba.” Ashmaan ya yi murmushi, “Kada ka wahalar da su, na tabbata za su yi bayanin.” Zakuda kafadunsa ya yi, “Kada ma su yi. Idan miliyan daya bata sanya su bayani ba, ina tabbatar maka batir da wayan wuta za su kawo bayanai dalla-dalla.” Sultan yana nan zaune, yana jin yadda Ashmaan yake soyyaya da matarsa kamar yau aka daura masa auren. Sai da ya sauke wayar Sultan ya dan dube shi ya ce, “Kasan wani abu ne? Wallahi ina mancewa ina tare ~ da wata mata a cikin gidana. Abinda ke daga min hankali yarinyar nan duk abinda muka yi sai ta gayawa mahaifiyarta? Kai ranar da naji da kunnena ban iya barci ba.” Ashmaan ya shafi kansa ya ce, “Mahaifiyarta fa ka ce? Wannan kam yafi Karfina. Wayewar ta yi yawa.” Sultan ya ce, …