RUBUTACCIYA BOOK 2 CHAPTER 2 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
RUBUTACCIYA BOOK 2 CHAPTER 2 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
RUBUTACCIYA BOOK 2 CHAPTER 2 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO Www.bankinhausanovels.com.ng A JIYA MUN TSAYA Ranar Lahadi Www.bankinhausanovels.com.ng insha Allahu za ku nemo min ma’aikata masu aikin abinci za su kawo mana lunch, ina da baki.” Da girmamawa suka amsa masa. . Sultan ya Kurawa gefen titi idanu, har yanzu yana nan da halayyarsa na son kallon gefen titi. Haka abubuwan da suka faru shekarun baya suna nan manne a ransa sun Ki gogewa. Yana jin yanzu ne zai dauki fansa akan koma waye ya ingiza rayuwar Saudata ° cikin Kunci. Nasreen tana zaune a gaban Mansur ° ya ajiye mata nama zuciyarsa cike da farin cikin yadda Nasreen ta kwantar da hankalinta. Doguwar riga ya kawo mata ya ce ta sauya wanda za ta yi zaman takaba da ita. Yana fita ta rungume doguwar rigar ta shaki kukanta yadda ranta ke so. Sannan ta sauya kayan kamar yadda ya buKata. Bata san ya shigo ba, sai muryarsa ta ji, “Kin yi kyau sosai. Bari ki gama takabanki za ki ga yadda zan mayar da ke Nasreen. Idan har za ki dinga …