NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 8 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 8 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 8 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA Ban ga Alhaji ba, yau da wuri kenan shi ma ya fita”Kai tsaye Sa’a ta amsa, “Eh, ya je kai kudin Auren Adamu, nan da dan lokaci ma zaki ga ya shigo, don ba nisa”.Zuciyar Salma ta kusa kwacewa ta Bare, amma dai ta yi Karfin halin tattaro ta cikin rashin azanci tana duban Sa’a,“Anti wanne Adamun wai? Sa’a ta san babu.abinda ke damun Salma sai tashin hankali. Don haka ta boye. tata damuwar ta amsa mata, “Adamunki, aure zai yi.zai auri budurwar da yake so, wadda ya bar karatu dominta, Hajiya da Alhaji sun yarda zasu aura masa ita don sunyi imanin bai fara sonta don ya daina ba”.Na shiga uku na lalace”. Cikin tausasawa Sa’a tace, “Ba ki shiga uku ba Salma, Aljanna kika shiga kika kasa fitowa. Ki bar su da ni suke maganar’ Gumi kawai Salma ke yarfewa yana Kara ZAMU TASHI nuna Karfinsa a dukkan Kofofin jikinta. Sa’a ta dan tashi ta leka windo sannan ta dawo, . Bari Alhaji ya daw…