NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 7 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 7 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 7 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI WWW.BANKINHAUSANOVELS.COM.NG MUN TSAYA kana ya Kara da wata Karyar cewa, -Sai kuma sana’ar da ya fara kwanan nan kuma ta zo masa da albarka, wato harkar sai da gidaje da filaye”’.Mahaifin husna ya dinga zura musu ~ albarka, sannan ya rufe maganar da cewa, In sha Allah goben nan zan dan bincikaka a unguwar, ina fatan babu laifi hakan?”. Cikin Karfin gwiwa Salmanu ya amsa, Ai in ba mu ji cewa zaka bincika din ba ne ma jikinmu zai yi sanyi Baba, mu ma binciken ai muka yi muka zo, bayan mun haKaKe mun zo gidan da aka karrama mutunci ake kuma ba shi hakkinsa”’.Mahaifin Husna ya Kara cika da jin dadi, fuskarsa ba ta Boye hakan ba ya cigaba da cewa,Na gode sosai, kuma wannan maganar , taka ta Kara tabbatar min cewa kun san abinda kuke”Salmanun ne ya sake tararsa da cewa, Mu ne da godiya Baba, sannan mu na – rokon cewa don Allah kar ka mantawa da bullawa unguwar tasu gobe, don Iyayenmu na shirin zuwa jibi’’. Zuciyar Mahaif…