NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 6 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI

NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 6 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH  BOOK 3  CHAPTER 6 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI                   Www.bankinhausanovels.com.ng  MUN TSAYA  Tun daga wannan kumburin nasa Alhaji ya san ba zasu kwashe ta dadi ba, don haka shi ma ya kinkimo gizago ya makawa girar idonsa. Yaiyalin?”. . Alhaji yayi fuska ya fara da  wannan.Ba  tare da Adamu ya daga kai ya dube shi ba ya daga hannu ya ce,  “Suna can gida”’. Alhaji ya hadiye haushin amsar ya ce, “To madalla”, Www.bankinhausanovels.com.ng  Yayi shiru Adamun kuma bai yi alamar . tankawa ba, dole sai shi Alhajin ne ya gyara zama ya debo abinda yatarasu, “Jiya ka tashi hankalinmu gaskiya, . musamman mahaifiyarka da ka hana runtsawa”. Cikin daurarriyar fuska Adamu ya daga kai ya dube shi, amma bai ce komai ba. Alhaji yacigaba dacewa, “Cikin dare wallahi kasa bacci ta yi dole ta kira ni a waya ta ce na zo na ji danyen hukuncin dakazodashi’, .. Kawai sai Adamu ya daure gira ya sake yin Kasa da kai. oy . -Cikin fishi Alhaji yace, Anya Adamu ba-zaka bar rayukanmu ni. da mahaifiy…