NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 4 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI

NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 4 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH  BOOK 3  CHAPTER 4 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI                      Www.bankinhausanovels.com.ng  MUN TSAYA  Adamu ba shi da amsa sai wani hawayen, amma dai kaso tamanin cikin dari zuciyarsa ta rage nauyi don ya sami tabbacin dari bisa dari Husna na yi masa irin son da yayi ta fata daga gareta… sauran nasa ne, kuma in ma ya rasa ta yana da tabbacin daga gareshi za’a sami akasin wanda baya fata. , Yanzu zuciyar Husna ce ke raunane wadda take jin duk inda adalci yake to ba ta yi wa soyayya shi ba, tunda ta shiga zuciyar masoyinta Adamu da Karfin asiri ta sa ta abinda ba ta yi niyya ba Www.bankinhausanovels.com.ng  Amma dai duk da haka sun bar komai sun _ ji da soyayyar, sun bata haKinta da suka hanata. ~* a tsawon kusan wata biyu na zantar da juna. abinda ke cikunansu, kalamai masu sauki da _ laushi a zuci da kunne sannan masu Kara mutunta soyayyar tasu kowa ya kai Kwarya ana biyo shi da ramuwa. Daga Karshe dai da Kyar suka shirya rabuwa lokacin da ake kiran sallar magariba, Adamu …