NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 3 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 3 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 3 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA Zaka iya fadar duk abinda ya zo bakinka Salmanu, don ba ka san hakiKanin rayuwar da ke gudana a zuciyata ba”. Kawai sai Salmanu ya ja dogon tsaki ya sa kai ya wuce, zuciyarsa kamar ta babbake da Karin tsanar Salma, shi bai ma san wanne irin mummunan mataki zai dauka a kanta ba. Haka suka basar da komai suka cigaba da aikinsu, ranar ma sun sha baki kuma sun kwashi kudi. . . Duk kwana uku ko hudu suke tattara kudin da suka samu su raba, a yau tun Karfe biyar Kafa__. ta dauke musu don haka suka zauna zauna zaman kasafi, sai da suka gama tsab Salmanu ya sake tattare na Adamu kamar yadda ya saba, ya jefe shi da yar dubu biyu. Ran Adamu ya baci sosai, amma dai ya_shanye ya mayar da hankali ga Tanimu mai . bincikar Salmanu dubu goman da ya ce ya ranta. “Ba ka dawo da dubu goman nan ba fa” Kai tsaye Salmanu ya ciro dubu goma a nasa kudin suka sake kasaftawa. . ZAMU TASHI Tanimu ya tat…