NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 2 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI

NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 2 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH  BOOK 3  CHAPTER 2 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI                     Www.bankinhausanovels.com.ng  MUN TSAYA  Jamila ta zunguro ta,Www.bankinhausanovels.com.ng  “Wai Husna me ye matsalarki ne, baki ga alamun biyan buKata ba?”, . . . Husna ta dage ta gayyato wani mashahurin — yake, alamun hankalinta ba ya tare da su, “Wallahi na ga alamu”. “Ai malamin nan yayi a rayuwa, abinda ya burge ni kuma yau babu cajin kirki’”. In ji Jamila. : – Amina ta ce, . * “Nawa ya caje ki? Ni dubu goma ya karba”, Jamila ta amsa, . “Nima hakan ya karba, Husna fa?” . ‘ A sanyaye Husna ta dago ta kalle,su, : “Ni bai. karbi komai ba, ya ce na fara zuwa ” na gwada maganin da ya ba ni” Suka cika da mamaki duk su biyun,Jamila tace, “Na san aikin bokan nankamar yankan wuka, amma  sam.ba  shi da sauki akan kudi, ya aka yi ke ya daga miki Kafa?” Husna nadariyatace,;,Kila ya hango babu dubu goma a jaka ta, _ dubu biyu natafidaita’. “Ni kuma ba haka na zata ba”. Keto Inji Amina, “Me kika zata?”. Jamila ta tambaya. : –…