NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 1 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 1 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 1 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA Ai wata biyun aure yake nufi, dauke + Kafarsa gare ni na nuna rashin damuwarsa da ni . Malam, ni kuma ji nake ba zan iya rayuwar da. – babu shi ba, don Allah ka taimake ni…” Ta wuce da goge Kwalla. ‘ Ta yi shiru, Salmanu yayi shiru saboda rashin abin fada. . So Ita ta sake Magana cikin hawaye, Ina zargin ma ni asiri ya yi min, ban san ana son mutum irin haka ba, Malam da tunina – cire shi daga sabga ta wallahi” Tausayinta ya Kara damun Salmanu, ya .. yarda Adamu ya cuci Husna,.shi ya dinga zazzafar addu’a kan soyayyarta da samunta, gashi Allah ya amsa masa shi kuma ya juya — mata baya ya bar ta da wahala. – Www.bankinhausanovels.com.ng ~ Dole dai ya kakaro abinda zai Karfafa mata gwiwa lokacin da ya janyo kasko ya fara yafa turare. “Ki kwantar da hankalinki ba zai wuce watanni biyun da ya dibar miki ba, zai zo ya baki mamaki, ni na yi miki alKawarin sai kin juya Adamu…