NA SHIGA ALJANNAH BOOK 2 CHAPTER 9 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 2 CHAPTER 9 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 2 CHAPTER 9 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA Dole Adamu ya dara yana bin Salmanu da kallo cikin wani irin Kaunarsa, ji yake ban dashi da Husna ba shi da kowa a duniya wadanda suke iya son abinda yake so, suke kuma iya yunkurin ba shi abinda yake so. ° . ++++++++++ Karfe goma sha biyu da rabi daidai « ‘bakuwarsu ta farko ta zo, maimakon matar * Alaramma Hajiya Kumbo ce ta fara zuwan Www.bankinhausanovels.com.ng Salmanu na hakimce kan shimfidar buzun da suka lullbe da fatar Maciji, ya wadatu da wani irin kwarjini irin nasu na bokaye, sai muzurai yake. Adamu kuma na daga can uwar dakin riker da tiyon da suka huda bango suka zura daidai saman kan Salmanu amma sun yi wa gurin basaja da adon kayan tsubbace-tsubbace. . Ba kadan ba Hajiya Kumbo ta ji shakkar wannan Boka, sannan ta ji yakinin tabbas in » wannan bokan yayi aiki ba za a tarar da wasa ba. Tunda ta shigo Salmanu bai daga kai ya kalleta ba, illa ya Kurawa fararen tak…