NA SHIGA ALJANNAH BOOK 2 CHAPTER 8 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI

NA SHIGA ALJANNAH BOOK 2 CHAPTER 8 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH  BOOK 2  CHAPTER 8 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI                     Www.bankinhausanovels.com.ng  MUN TSAYA  Adamu me ya faru?” Ta tambaya cikin raunin murya bayan ta fahimci ba shi da alamar niyyar tanka mata,da_alamar kuka ya zo yi mata ba Magana ba. Ya daga jajayen idanuwansa ya dube ta,Www.bankinhausanovels.com.ng  “Kin karanta takarda ta?” A nutse ta girgiza kai, “Ba na jin yaren China” Yayi Kasa da kai cikin tunani. Ba don ~shegantaka yayi mata’,wannan tambayar ba, yayi mata ne domin-ya kamo bakin zarenta, ~don ta haka ne zai gané matsayinsa a zuciyarta. Ta dan ja fasali tare da sauke numfashi ta ce masa, ce . “Mu bar zancen: takarda tunda ga ka gabana, amma abinda, ya fi damuna shi ne ganinka hankali a tashe, wai a haka ka taho tun _daga gidanku?” – Kulawarta ta sa ya dan,sami Karfin  gwiwar kada kai yayi murmushin yake, “Ban ji nauyin ki gan ni a haka ba sai wasu mutane?” , Ta kada kai ba don gamsuwa ba sai don ta yi masa gwaninta, “Na ji, maya faru?” “Bai yi Kasa a gwiwa ba ya a…