NA SHIGA ALJANNAH BOOK 2 CHAPTER 5 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 2 CHAPTER 5 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 2 CHAPTER 5 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA Ya katse ta saboda ya ji tausayin da yake mata ya nunku, da gaske Husna tana son Adamu tana son ya zo wajenta shi kuma gashi ~ can ya tafi gurin ‘yar fashi da makamin soyayya watakila ma ba zai tuna da itaba bare’ – rainin hankalin da ‘yayi mata a_ takarda. Salmanu ya daddage dai yayi mata Karya. “Sabga ce ta tare shi, kin san yana dan koyarwa a wata makarnta mai.zaman kanta, jiya da shekaran jiya yayi fashi don haka yau ~ ~ aka ki lamince masa dole ya wuce bayan ya bani saKon amsarki, amma dai yau da dare ya ~ ce zai Bullo. Husna na bayyana kunya amma murna na yin gaba da kunyar tata. Cike da farin ciki tace, “Babu laifi Allah ya kai mu” Salmanu ya zaro wasiKar daga aljihu ya mika mata, wasiKar tun daga matunshinta ta nuna da yaren da aka rubutota. Husna ta karba cikin mamaki tana godewa, amma dai bata yi nauyin baki ba tabi ba’asi tana ta faman juya gaba da bayan wasiKar, …