NA SHIGA ALJANNAH BOOK 2 CHAPTER 4 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI

NA SHIGA ALJANNAH BOOK 2 CHAPTER 4 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH  BOOK 3  CHAPTER 4 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI                     Www.bankinhausanovels.com.ng  MUN TSAYA Anti Sa’a bata yi mamakin abinda ta ji ba domin ita tayi wa aikin bokanta farin sani, ta jima da imanin ko ba dade ko ba jima sai Adamu ya kamu a tarko Salma kirif! Ta nuna jin dadinta ainun Sannan ta cewa Salma,Kin san Allah? Da mun sani ma ba mu shigo da Alh. cikin maganar nan ba, ke kanki kin isa raba  Adamu da Salmanu, Na rantse miki da Allah idan kika ce kar ya sake kula shi sai ya hanu”  Salma ta cika da jin mamakin jin abinda. Antinta ta ce, cikin sakin baki ta ce mata, _ “Da gaske Anti?” anti  Sa’a tace, “Har fa rantse miki na yi – Salma ta rausaya kai, – Www.bankinhausanovels.com.ng  “Ai al’ajabi ne yake ‘neman kashe ni, yanzu duk fandarar Adamu ‘zan iya , dankwafewa?” ; _ Sa’a ta jinjina kan jin dadi hirar, ta ce, ‘ “In kina shakka ki gwada daga kan maganar Salmanun nan, kar ki bar shi da . maganar Alh. da zai iya watsarwa idan ya tashi daga gabansa, ki shiga m…