NA SHIGA ALJANNAH BOOK 2 CHAPTER 3 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI

NA SHIGA ALJANNAH BOOK 2 CHAPTER 3 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH  BOOK 2  CHAPTER  3 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI Www.bankinhausanovels.com.ng  MUN TSAYA  Salma, Www.bankinhausanovels.com.ng  “Bari na gwada dabarar da na ce miki zar gwada mu gani’ Salma bata iya tankawa ba, illa ta bi Antin da kallo cikin shanye baki da bugawar zuciya. A mugun tsorace take, tana fargabar abinda zai . biyo baya idan Kwai ya fashe, akwai zallar kunya a ce wai ita ce budurwarta da ita kuma ‘yar uwar Adamu a ce ta kai kanta gurin boka neman soyayyar saurayi, saurayin ma dan . uwanta. Haba wannan abin kunyar har ina! Anti Sa’a ta sami Maigidanta kishingide yana hutawa, akwai alamun hankalinsa a. kwance yake, don haka ta Karawa fuskarta da. furucinta nutsuwa, amma fuskarta a Bace ta yi sallama, .hakan ya sanya ya karkato da hankalinsa gareta fuskarsa babu yabo babu fallasa, –  “Ke da wa na ga fuskarki da fishi?” _ Tanemi kyarar da ke fuskantarsa ta zauna tana ajiyar zuciya, . “Ba fishi ba ne bacin rai ne Alh. wani ta’addanci Abokin Adamu ya. kwaso ya kawo mana, w…