NA SHIGA ALJANNAH BOOK 2 CHAPTER 1 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 2 CHAPTER 1 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 2 CHAPTER 1 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI Www.bankinhausanovels.com.ng A JIYA MUN TSAYA Aka yi gaisuwar mutumci tare da ambatar sunan juna tsakanin Husna da Salma na shaidar an san juna, kai tsaye kuma Salma ta fara gabatar da Adamu a wajen Husoa a matsayin dan uwanta, sannan ta zarce da cewa, . * + “Kuma shi ne wanda zan aura in Allah ya so” . Duk da Husnha macace mai siyasa, amma siyasar tata ta kasa galaba a wannan muhallin, » sai da idanunta suka KanKance suna.shirin fara zubar da hawaye, ta bi Salma da kallo wadda fuskarta ta nuna alamar da gaske take. Da ta juya ta dubi Adamu shi nasa.arzikin ma sai ya ci uban na jiya, domin kada mata kai yayi cikin tabbatarwa ya kuma amsa mata da baki.’ “Haka ne, za mu yi aure cikin Kankanin lokaci” Www.bankinhausanovels.com.ng Husna ta dauke kai daga kallonsa lokacin da – wani malalacin hawaye ya sulmiyo mata ta yi ~ dabarar gogewa da mayafi. Ko Adamu ya san tarkon sonsa ta fada ne shiyasa takanas ya shiryo mata wannan cin fu…