NA SHIGA ALJANNAH BOOK 1 CHAPTER 9 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 1 CHAPTER 9 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 1 CHAPTER 9 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI Www.bankinhausanovels.com.ng A JIYA MUN TSAYA Ya zauna bakin gado gefensa sunayiwa juna kallon kuda da alama kowa bakinsa cike yake da zance amma sai salmanu ya rigashi www.bankinhausanovels.com.ng furtawa cikin murya_ kasa-Kasa kasancewar dakin ba Adamu kadai ba ne mara lafiya. Ba Babu alamar ciwo a tare da shi yanzu amma ~ fuskarsa ta nuna jigata da farkowa dagaciwo. Malam ka daga min Kafa, na ce Mashin ne ya bige ka, banza kawai daga naushi daya sai ka macewa mutane?” : Adamu ya jima bai tanka ba. Salmanu ba ya shakkar in Adamu.zai kasa goya masa baya, ba yau yake da shi ba ba jiya ba. Hasashensa kuwa ya ci, domin sai gashi cikin murmushi Aadamu ya ce, Ka ci sa’a ban mutun ba Salmanu, inna -mutu ni da Husna ba zamu taba yafe maka ba, don ba ka bar mu a duniya mun auri juna ba” Salmanu ya kai masa bugu cikin murna da 1hu, “Au har ita ba zata yafe min ba? Ita da bata ma san kana yi ba?” Adamu ya kawar da kai, eh mana, ruhinta…