NA SHIGA ALJANNAH BOOK 1 CHAPTER 8 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI

NA SHIGA ALJANNAH BOOK 1 CHAPTER 8 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH  BOOK 1  CHAPTER 8  BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI Www.bankinhausanovels.com.ng  A JIYA MUN TSAYA  Rayuwar ta yanzu gaba daya ta neman dafa’i ce, in kuma ka matse hannun nema to kuwa sai dai-ka zauna a. rayuwar kana ji da gani ka zama mara sa’a, talaka mai bakin ‘jini da mummunar fuska” Sai da Salma ta daga kai ta dubi Anti Sa’a bayan ta diga wa zancenta aya, ta dubi fuskarta da kyau sai ta tabbatar da gaske take a maganar ’ da ta karkare batunta da ita, Salma ta ji hanjin cikinta na wani mugun kadawa da dalilai biyu, na farko in bata nemi wannan dafa’in na zuwa irin wannan Kazamin gurin ba zata zama talaka mai mummunar fuska da baKin jini kuma mara _ sa’a a rayuwa, na biyu idan ta nemi dafa’in _ tabbas tana shirin canjawa ne daga _asalin Salma da ta dade da sanin kanta zuwa wata daban da ba ta gama amanna da irin rayuwar  ZAMU TASHI  Data tsoma kafa bata kuma  san inda Zata riska in ta nade hannun zani ta fara tafiya ba. Tana ta wannan tuntuni har layi ya zo kansu, kuma Karin …