NA SHIGA ALJANNAH BOOK 1 CHAPTER 7 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 1 CHAPTER 7 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 1 CHAPTER 7 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA maganar aljanu duk zaka ‘gani idan munje wajen “To” | . _ Adamu ya fada domin ya hutar da zuciyarsa Www.bankinhausanovels.com.ng da-zuyata na jiran fahimtar Salmanu tare da Kokarin cirewa ransa damuwar da ta addabi ransa. Amma sai ya dage ya mayar da hankalinsa ga Salmanu wanda ya zage yana yi masa bayanin yadda ake wannan sabuwar ‘ sana’a ta wankin ido ba tare da an je wajen wani malami neman sa’a ko siddabarunsa ba. Hankali kwance kuma a wanke bayin Allah. Adamu ya kwashi gayar mamaki da yadda salmanu ya kwatanta masa yadda ake binne hankali da azancin masu yawon neman asiri, yadda ko shi aka yi wa wannan siddabarun sai – ya yi muguwar bayar da gaskiya. Kai tsaye Adamu ya gane wannan sana’ar sunanta damfara haKKun, amma tunda da tsoka kuma Salmanu ya baibaye shi da hujjar dama duk wanda zasu cuta ko su damfara Allah ya bari ya kama gaibu, ba laifi in an nuna masa yadda ya kama Kafar w…